Contact BBC Hausa

Muna maraba da ra'ayoyinku da tsokacinku da kuma shawarwarinku. Ku cike fom ɗin da ke ƙasa don aiko mana da saƙo. Za mu yi ƙoƙarin amsa muku a kan lokaci.

Idan kuna so ku aika ƙorafi, sai ku yi amfani da shafinmu na aika ƙorafi.


Ku aiko mana da tsokacinku

A yayin da muke muradin karanta dukkanin sakonnin imel din da kuka aiko mana, ba za mu iya ba ku tabbacin aika muku da amsa ba. Akwai yiwuwar mu aika muku amsar imel din ko mu tuntube ku don karin bayani. Idan da hali, za mu iya gyara bayanan da kuka aiko mu kuma wallafa a shafukanmu na BBC Hausa. Idan ba kwa son a sanya bayananku, to sai ku gaya mana. Ba za mu bai wa duk wanda ba ɗan BBC ba bayananku ba tare da izininku ba.

BBC ce babbar mai kula da bayanan da kuka bayar. BBC za ta sarrafa waɗannan bayanan saboda buƙatarata a matsayita na kafar yaɗa labarai a matsayin shaida. Idan kuna da tambaya a kan yadda BBC ke adana bayananku, ku duba nan don ganin Tsarin Sirrin Na BBC: https://www.bbc.co.uk/usingthebbc/privacy/

BBC za ta adana bayananku har sai zuwa lokacin da aka kammala amfani da su.