Kacici-kacicin kan rayuwar Annabi SAW

Galibin Musulmi sun yi amanna cewa ranar 12 ga watan Rabi'ul Awwal aka haifi Annabi Muhammadu, SAW - akwai sabanin malamai game da wannan batu. Saboda rinjayen wadanda suka yarda da ingancin wannan kauli ne a yau muke gabatar muku da wannan kacici-kacici don auna iya saninku game da rayuwarsa.