Amfani da harshe

Ƙila à iya cewa mafi muhimmanci a aikin jarida shi ne harshe. Yin amfani da harshen da ya dace ba tare da kuskure ba yana ba ‘yan jarida damar samar da rahotanni da labarai ba tare da kuskure ba, a lokaci guda kuma, su bi ƙa’ido’jin aikin jarida na BBC sauda da ƙafa. Koyaushe harshe yana sauyawa, a nan za ka iya samun shawara a kan harshen da babu kuskure ko nuna bambanci a ciki, da tasirin kafofin sada zumunta a kan harshenka da makamantan hakan.

Taska

Shigar ma'aikaci

Dan jira yayn da muke binciken ko ka kai ga masadar cikin gida ta BBC

Yi hakuri, mun kasa tabbatar da ko ka sami masadar cikin gida ta BBC

  • Duba don ganin ko sami masadar cikin gida ta BBC
  • Duba ka ga ko adireshin da kake son kaiwa gare shi daidai ne
Rufe ka ci gaba

Mun yi nasarar tabbatar da layi

Rufe ka ci gaba