Aikin Jarida ta Wayar Salula: Hotuna

Ɗaukar hotuna da haziƙar wayarka (ta komi-da-ruwanka) yana da sauri da sauƙi. Muna tafe da dabarun amfani da iPhone ko wasu wayoyin don ɗaukar hotuna masu kyan gaske.

Ko ka daidaita kyamarar a kan abin da ɗauka kafin ɗaukar? Ka ɗan jujjuya kyamarar don inganta haske? Ko hoton zai fi kyau a gicce?

Ƙwararre a BBC a kan haziƙan wayoyi, Marc Settle ya ba da shawara ga masu ɗaukar hoto yadda waɗannan ɗabi’u za su zame masu al’ada  gabanin ɗaukar hotuna.

 

 

Shigar ma'aikaci

Dan jira yayn da muke binciken ko ka kai ga masadar cikin gida ta BBC

Yi hakuri, mun kasa tabbatar da ko ka sami masadar cikin gida ta BBC

  • Duba don ganin ko sami masadar cikin gida ta BBC
  • Duba ka ga ko adireshin da kake son kaiwa gare shi daidai ne
Rufe ka ci gaba

Mun yi nasarar tabbatar da layi

Rufe ka ci gaba