Labarin Wasanni

Labarin Wasanni

Wannan shafi ne da zai baka damar sauko da sautin labarin wasanni na BBC Hausa. BBC Hausa na gabatar da kimanin mintuna shida na labaran wasanni a cikin shirin Hantsi daga ranar Litinin zuwa Juma'a. Labaran kan kunshi kwallon kafa musamman gasar cin kofin duniya, da Firimiyar Ingila, da gasar cin kofin zakarun turai, da gasar cin kofin nahiyar Afrika, da kuma hirarraki da kwararru a kan wasanni. Wakilan BBC a sassa daban-daban na duniya sukan aiko da rahotanni a kan muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni. Sauko da shirin zuwa wayar salularka ko kuma na'urar kwamfiyutar ka kyauta.

  • Updated:
    Daily
  • Episodes available for:
    30 Days help

Subscribe for free

Subscribe to this podcast and automatically receive the latest episodes.

More help with subscribing

Recent episodes (5)

  • Liverpool ta sallami Kenny Dalglish

    Thu, 17 May 12

    Duration:
    6 mins

    Available:
    18 days remaining

    Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta sallami kocinta, Kenny Dalglish, saboda rashin tabuka abin a zo-a-gani.

    Download 3MB (right click & "save target as / link as")

  • Mancini ya ce Manchester City za ta sayi hazikan 'yan wasa

    Wed, 16 May 12

    Duration:
    6 mins

    Available:
    17 days remaining

    Kocin Manchester City, Roberto Mancini, ya shaidawa magoya bayan kungiyar cewa za ta kashe kudi ta sayi 'yan wasa masu kyau kamar yadda Barcelona ke yi.

    Download 3MB (right click & "save target as / link as")

  • An yi gagarumin biki a Manchester

    Tue, 15 May 12

    Duration:
    6 mins

    Available:
    16 days remaining

    Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City sun gudanar da gagarumin biki don murnar lashe Gasar Premier da kungiyar ta yi.

    Download 3MB (right click & "save target as / link as")

  • Manchester United ta ga samu, ta ga rashi

    Mon, 14 May 12

    Duration:
    6 mins

    Available:
    15 days remaining

    A rana ta karshe ta wasanni, Manchester United ta ga samu ta ga rashi, yayin da Manchester City ta ba da mamaki ta lashe Gasar Premier ta Ingila.

    Download 3MB (right click & "save target as / link as")

  • An sauya filayen wasan Super Eagles a Najeriya

    Fri, 11 May 12

    Duration:
    6 mins

    Available:
    12 days remaining

    Hukumar kula da Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF) ta sauya filayen wasan da Super Eagles za ta buga wasannin share-fagen gasannin cin kofin duniya da na Afirka.

    Download 3MB (right click & "save target as / link as")

Terms of Use

The BBC Podcasts are for your personal non-commercial use only.

All title, ownership rights and intellectual property rights in and to the BBC Podcasts shall remain the property of the BBC or third parties. You may not edit, alter, adapt or add to the BBC Podcast in any way. The BBC Podcasts are made available by the BBC on an "as is" and "as available" basis and the BBC gives no warranty of any kind in relation to the BBC Podcast. To the maximum extent permitted by law the BBC will not be liable for any loss or damage which you may suffer as a result of, or connected to, the download or use of the BBC Podcasts.

 

See the full Standard Licence Terms here.

Play recent episodes

You may also like

View Series page for World Football

World Football

  • Sport > Football

This podcast gets right under the skin of world football with extraordinary stories, interviews, and features from BBC World Service's World Football.

Fri, 25 May 12

26 minutes

View Series page for Red Wednesday: Manchester United

Red Wednesday: Manchester United

  • Sport > Football

Former Manchester United player David May and Liam Bradford talk to players, fans and former stars of Manchester United. Listen live on BBC Radio Manchester each Wednesday at 6pm. Listen live on BBC

No episodes available

50 minutes

Genres

BBC iD

Sign in

bbc.co.uk navigation

BBC © 2012 The BBC is not responsible for the content of external sites. Read more.

This page is best viewed in an up-to-date web browser with style sheets (CSS) enabled. While you will be able to view the content of this page in your current browser, you will not be able to get the full visual experience. Please consider upgrading your browser software or enabling style sheets (CSS) if you are able to do so.