BBC navigation

Sudan

An sabunta: 21 ga Maris, 2014 - An wallafa a 16:23 GMT
 • An harba hayaki mai sa hawaye a kan wasu masu zanga zanga dake halartar jana'izar wasu da aka kashe a Khartoum, babban birnin Kasar Sudan.

  28 Satumba, 2013

 • Masu fafutuka a Sudan, sun yi kira da a fito babbar zanga-zanga a ranar Juma'a, domin bijire wa gwamnati a kan karin farashin man fetur.

  27 Satumba, 2013

 • Akalla mutane 24 ne suka mutu a birnin Khartoum na Sudan a rana ta uku ta zanga zangar da ake gudanarwa sakamakon zaftare kudaden tallafin man fetur.

  25 Satumba, 2013

 • 'Yan sandan Sudan sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye wajen tarwatsa masu zanga-zanga a birnin Khartum dake nuna rashin amincewa da janye tallafin farashin mai.

  25 Satumba, 2013

 • Shugaban kasar Sudan, Omar al-Bashir, ya tabbatar da kudurinsa na halartar taron majalisar dinkin duniya a New York cikin wannan makon.

  23 Satumba, 2013

 • Shugaban Sudan, Omar al-Bashir, ya ce gwamnatinsa za ta bari Sudan ta kudu ta ci gaba da fitar da mai ta bututan man da suka ratsa ta kasarsa.

  3 Satumba, 2013

 • A ranar Talata ne wata tawagar Sudan ta Kudu a karkashin jagorancin Shugaban kasar Salva Kiir, za ta fara wata ziyarar aiki ta kwana uku a Sudan.

  3 Satumba, 2013

 • Majalisar Dinkin Duniya ta ce dakarunta na tabbatar da zaman lafiya hudu sun bace a yankin Darfur na Sudan bayan da ambaliyar ruwa ta tafi dasu.

  27 Agusta, 2013

 • Hukumar lafiya ta duniya-WHO ta ce ambaliyar ruwa ta yi wa mutane fiye da 300,000 barna a Sudan, tare da hallaka kusan mutane 50 a watan Agusta.

  23 Agusta, 2013

 • Hukumomi a Sudan sun ce an hana Shugaban Kasar Sudan Omar al- Bashir shiga sararin samaniyar Saudi Arabiya, abinda yasa ala tilas ya koma Khartoum.

  4 Agusta, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.