BBC navigation

Wasanni

An sabunta: 12 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 05:06 GMT
 • Wannan shafi zai kawo muku sharhi kai tsaye kan wasan Ghana da Portuga, Jamus da Amurka a rukunin G na gasar cin kofin duniya.

  26 Yuni, 2014

 • Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya yi kira da a gudanar da bincike kan mummunar rawar da kasar ta taka a gasar cin kofin duniya.

  26 Yuni, 2014

 • An dakatar da dan wasan Uruguay Luis Suarez wasanni tara bayan an same shi da laifin cizon dan wasan Italy Giorgio Chiellini.

  26 Yuni, 2014

 • Kocin Nigeria Stephen Keshi ya ce dan wasan Argentina Loinel Messi daga duniyar Jupita ya fado saboda yadda ya burge shi.

  26 Yuni, 2014

 • An kori Sulley Muntari da Kevin-Prince Boateng daga tawagar kwallon Ghana ta gasar kofin duniya saboda zargin aikata rashin da'a.

  26 Yuni, 2014

 • Novak Djokovic ya kawar da kalubalen Radek Stepanek inda ya tsallake zuwa zagaye na uku na gasar Wimbledon.

  25 Yuni, 2014

 • Fatan Iran na kaiwa zagaye na biyu na gasar cin kofin duniya ya kare bayan da ta sha kashi a hannun Bosnia-Hercegovina da ci 3-1.

  25 Yuni, 2014

 • Nigeria ta tsallake zuwa zagaye na biyu na gasar cin kofin duniya duk da ta sha kashi a hannun Argentina da ci 3-2.

  25 Yuni, 2014

 • Wannan shafi na kawo muku sharhi kai tsaye kan wasan Nigeria da Argentina da Iran da Bosnia a rukunin F na gasar cin kofin duniya.

  25 Yuni, 2014

 • Gwamnatin Ghana ta tura dala miliyan uku a jirgi zuwa Brazil domin biyan 'yan wasan kasar ladan ledar da suke takawa a Brazil.

  25 Yuni, 2014

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.