BBC navigation

Wasanni

An sabunta: 20 ga Agusta, 2014 - An wallafa a 20:32 GMT
 • Dan kwallon Ghana mai buga wasan tsakiya Derek Boateng, ya kammala koma wa kulob din SD Eibar da ke Spain.

  19 Agusta, 2014

 • Jose Mourinho ya ce baya fatan mai tsaron ragarsa Petr Cech, zai bar kulob din Chelsea, duk da rashin saka shi a karawar da suka doke Burnley da ci 3-1 ranar Litinin.

  19 Agusta, 2014

 • Kocin Arsenal Arsene Wenger ya ce abu mafi mahimmaci a kulob din shi ne kare martabarsa a gasar cin kofin zakarun Turai ba kudin da zai samu ba.

  19 Agusta, 2014

 • Luis Suarez ya ce ya tattauna da kwararre masanin halayyar dan Adam, wanda ya ja masa kunne da kada ya kara yin cizo a filin wasa.

  19 Agusta, 2014

 • Kulob din Chelsea ya doke sabuwar kungiyar Burnley wadda ta dawo gasar Premier bana da ci 3-1 har gida a gasar cin kofin Premier wasan farko.

  18 Agusta, 2014

 • Arsene Wenger kocin Arsenal ya ce komai wuya komai runtsi za su samu tikitin shiga gasar cin kofin zakarun Turai na bana.

  18 Agusta, 2014

 • Daniel Sturridge ya ce kulob din ya kara karfi a gasar wasan bana duk da Luis Suarez wanda ya fi kowa yawan zura kwallo a gasar bara ya bar kungiyar.

  18 Agusta, 2014

 • Kasar Rwanda za ta daukaka kara kan hukuncin da CAF ta yanke na korarta da ta yi daga shiga wasannin neman tikitin zuwa gasar cin kofin Nahiyar Afirka na badi.

  18 Agusta, 2014

 • Shugaban hukumar kwallon kafar Nigeria (NFF) Aminu Maigari ya koma aiki, bayan da kwamitin amintattu na hukumar ya dakatar da shi kusan wata guda da ya gabata.

  18 Agusta, 2014

 • Gareth Bale ka iya samun sauki daga raunin da ya ji domin buga wasan da Madrid za ta yi da Atletico Madrid a gasar Super Cup ta Span.

  18 Agusta, 2014

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.