BBC navigation

Wasanni

An sabunta: 14 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 00:35 GMT
 • Dan wasan Colombia Rodriguez ya ci kyautar takalmin zinare, a matsayin wanda ya fi cin kwallo a gasar kofin duniya ta Brazil.

  14 Yuli, 2014

 • Holland ta samu matsayi na uku a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da ake yi a Brazil bayan ta lallasa Brazil da ci 3-0.

  12 Yuli, 2014

 • Fifa ta bayyana sunayen 'yan wasan da za a zabi zakaran 'yan wasan gasar cin kofin duniya da ake shirin kammalawa a Brazil.

  12 Yuli, 2014

 • Birnin Rio na shirin ganin tsaron da bai taba gani ba domin wasan karshe na kofin duniya tsakanin Argentina da Jamus gobe Lahadi.

  12 Yuli, 2014

 • Liverpool ta amince ta sayar wa Barcelona Suarez a kan kudin da ya kai fam miliyan 75, inda zai kulla yarjejeniyar shekaru biyar.

  12 Yuli, 2014

 • Jamus sun yi kira ga al'ummar Brazil da su goyi bayansu a wasan karshen da za su fafata da Argentina ranar Lahadi.

  11 Yuli, 2014

 • Luis Suarez na gab da komawa Barcelona bayan da Liverpool suka sanar da cewa sun amince su sayar da shi ga Barcelona.

  11 Yuli, 2014

 • Dan wasan Egypt Ahmed Fathi zai je Arsenal domin yin gwaji, kamar yadda kulob dinsa na Al Ahly suka bayyana.

  11 Yuli, 2014

 • Bayan kammala wasannin rukunin farko da suka burge mutane a gasar cin kofin duniya, wakilin BBC na sashen wasanni Stephen Fottrell, ya fitar da wasu muhimman abubuwa da ba za a manta da su ba a gasar ta Brazil 2014.

  11 Yuli, 2014

 • Dan wasan Brazil Neymar ya fashe da kuka lokacin da yake bayyana cewa raunin da aka jima ya kusa nakasa shi.

  11 Yuli, 2014

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.