BBC navigation

Africa ta Kudu

An sabunta: 21 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 17:06 GMT
 • Bayan da aka daure shi har tsawon rayuwarsa, Nelson Mandela ya zamo gwarzo a duniya a fagen fafutukar yaki da wariyar launin fata.

  28 Maris, 2013

 • Dan tseren wasan nakasassu na Afrika ta Kudu Oscar Pistorius, zai iya shiga wasa a kasashen ketare bayan da yayi nasara wurin kalubalantar sharudan belinsa.

  28 Maris, 2013

 • An kwantar da tsohon shugaban Africa ta Kudu, Nelson Mandela a asibiti bayan da cutar huhun da ya ke fama da ita ta sake taso masa. K

  28 Maris, 2013

 • Jam'iyyar ANC mai mulkin ƙasar Afrika ta Kudu ta rusa kwamitinta na matasa saboda abinda jam'iyyar ta kira rashin ɗa'ar da ke fitowa daga kwamitin.

  18 Maris, 2013

 • Ministan kiwon lafiya na Afirka ta Kudu ya ce kusan kashi talatin cikin dari na yara 'yan mata dake makaranta na dauke da kwayar cutar nan ta HIV, inda kashi hudu cikin dari na maza kuma ke dauke da kwayar cutar.

  14 Maris, 2013

 • An sake kwantar da Tsohon Shugaban Afirka ta Kudu Nelson Mandela a asibiti saboda abinda jami'ai su ka ce sake duba lafiyar sa , kamar yadda aka tsara.

  9 Maris, 2013

 • A kasar Afrika ta kudu wasu 'yan sandan kasar su 9 sun gurfana a gaban kotu dangane da mutuwar wani direban Taxi dan kasar Mozambique.

  9 Maris, 2013

 • An bayar da belin dan tseren Afrika ta Kudu Oscar Pistorius, wanda ake tuhuma da kisan budurwarsa, bayan wani dogon zaman jin bahasi.

  22 Fabrairu, 2013

 • An sauya jami'in dan sandan da ke jagorantar binciken kisan kan da ake zargin Oscar Pistorius da shi, bayan da ta bayyana cewar shi kansa yana fuskantar tuhumar aikata kisan kai

  21 Fabrairu, 2013

 • Rundunar 'yan sandan Afrika Ta Kudu ta ce za a nada sabon jagoran masu gabatar da kara kan shari'ar kisan kai da ake yi wa Oscar Pistorius, zakaran tsren nakasassu a Afrika ta Kudu.

  21 Fabrairu, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.