BBC navigation

Africa ta Kudu

An sabunta: 5 ga Agusta, 2014 - An wallafa a 13:25 GMT
 • Shugaba Obama ya jinjinawa Nelson Mandela bayan ya gana da iyalan jagoran yaƙi da wariyar launin fata mai fama da rashin lafiya a Johannesburg, haka kuma yayi magana da uwargidan Mandela, Graca Machel wadda ke gefen gadonsa na asibiti a Pretoria.

  29 Yuni, 2013

 • Shugaba Barack Obama, wanda ya doshi Afrika ta Kudu, ya karyata jita-jitar cewa mai yiwuwa ya ziyarci Nelson Mandela a asibiti.

  27 Yuni, 2013

 • Ana cigaba da nuna damuwa game da halin rashin lafiyar Mandela da ta tsananta, kuma ya na kwance ne a wani asibiti a Afrika ta Kudu.

  25 Yuni, 2013

 • Fadar shugaban Afirka ta Kudu ta sanar cewa, tsohon shugaban kasar Nelson Mandela, ya shiga cikin wani mawuyacin hali a asibitin da yake kwance.

  23 Yuni, 2013

 • Wata wacce aka fafata da ita wajen yaƙi da mulkin wariyar launin fata a Afurka ta kudu ta ƙaddamar da sabuwar jam'iyyar siyasa da zata ƙalubalanci jam'iyyar ANC mai mulki a zaben da za'a yi baɗi.

  22 Yuni, 2013

 • Matar tsohon shugaban Afrika ta Kudu Nelson Mandela, Graca Machel, ta fito a karon farko ta yi magana tun bayan kwantar da shi a asibiti sama da mako guda kenan, tana cewa sun gode da sakonnin nuna kauna.

  17 Yuni, 2013

 • Mandla Mandela, wanda jika ne ga Nelson Mandela yace, kakansa yana samun sauƙi a asibiti, inda yanzu ya kwashe mako guda yana jinyar cutar huhu dake sha fama da ita.

  15 Yuni, 2013

 • Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma yace Nelson Mandela na samun sauki dangane da maganin da ake masa na ciwon huhu.

  12 Yuni, 2013

 • Wata sanarwa da gwamnatin Africa ta Kudu ta fitar ta ce Shugaba Jacob Zuma ya gamsu akan cewar likitocin da suke yiwa Mandela magani suna yin iya bakin kokarinsu domin ganin ya samu sauki.

  11 Yuni, 2013

 • Wata sanarwa da gwamnatin Africa ta Kudu ta fitar ta ce Shugaba Jacob Zuma ya gamsu akan cewar likitocin da suke yiwa Mandela magani suna yin iya bakin kokarinsu domin ganin ya samu sauki.

  11 Yuni, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.