BBC navigation

Africa ta Kudu

An sabunta: 21 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 17:06 GMT
 • Tsohon shugaban jam'iyyar ANC mai mulkin Afrika ta Kudu, Julius Malema yana samun goyon bayan matasan kasar a yakin neman zabe.

  5 Mayu, 2014

 • Afrika ta Kudu na bukin cikar kasar shekaru ashirin da soma bin tsarin demokradiyya. Sai dai a cikin kusan shekaru 40 har zuwa shekarar 1994, akwai dokoki masu tsauri da ke nuna bambamci tsakanin tsiraru farar fata da kuma bakaken fata masu rinjaye.

  28 Aprilu, 2014

 • Mai gabatar da kara na gwamnatin Afrika ta Kudu, ya fara yin tambayoyi ga dan wasan tseren nan, Oscar Pistorius.

  9 Aprilu, 2014

 • An dage shari'ar zakaran wasan tseren nan, Oscar Pistorius zuwa ranar Laraba, bayan ya kasa cigaba da ba da bahasi saboda kuka.

  8 Aprilu, 2014

 • Nigeria za ta sauya bayannin kididdigar abinda take samar wa a shekara wato GDP a ranar Lahadi 6 ga watan Afrilu, lamarin da zai sa ta shiga gaban Afrika ta Kudu a matsayin kasa mafi karfin tattalin arziki a nahiyar.

  4 Aprilu, 2014

 • Shugaban kasar Afrika ta Kudu, Jacob Zuma ya ce bai kamata ya biya wani kaso ba, na dala miliyan 23 da aka kashe a gyaran gidansa.

  31 Maris, 2014

 • Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Afrika ta Kudu ta caccaki Shugaba Zuma kan amfani da kudin gwamnati wajen gyara gidansa.

  19 Maris, 2014

 • Lauyoyi masu kare dan wasan tseren nakasassu, Oscar Pistorius sun ci gaba da yin tambayoyi ga mai bada shaida a rana ta biyu na shari'arsa.

  4 Maris, 2014

 • Marigayi Nelson Mandela ya bar rukunin gidajen da idan aka sayar zai kai fiye da dala miliyan hudu.

  3 Fabrairu, 2014

 • Yarjejeniyar kulla kawance tsakanin manyan jam'iyyun adawan kasar Afrika ta Kudu ta rushe, a kokarinsu na kalubalantar jam'iyyar ANC mai mulki.

  3 Fabrairu, 2014

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.