BBC navigation

tsaro

An sabunta: 15 ga Aprilu, 2014 - An wallafa a 20:42 GMT
 • Amurka ta sanya takunkumin hana hada-hadar kudade a kan wasu mutane hudu manyan jami'an kungiyar Hezbolla da ke Labanon.

  23 Agusta, 2013

 • Mutane biyu da suke kula da tashar jiragen kasa za su bayyana a gaban majalisar dokokin Spania a yau alhamis

  8 Agusta, 2013

 • Amurka ta gargadi 'yan kasarta a duk fadin duniya cewa, ta yiwu kungiyar Al-qaeda su kai hari a yankin gabas ta tsakiya da arewacin Afrika.

  3 Agusta, 2013

 • Wata kotun soji a Amurka ta samu sojan kasar Bradley Manning da aikata laifuka 20 masu alaka da leken asirin kasa, amma ba ta same shi da laifi a babbar tuhumar da ake masa ba ta taimakon abokan gaba.

  30 Yuli, 2013

 • Daruruwan mutane sun halarci addu'o'i a arewacin kasar Spain na mutane 79 da suka mutu a hadarin jirgin kasa a makon jiya.

  29 Yuli, 2013

 • An kai farmaki kan jami'an tsaron kasar ta Masar a wasu jerin hare-haren roka da bindigogi masu sarrafa kansu, an kuma kashe sojan kasar daya.

  5 Yuli, 2013

 • Mayakan Al Shabaab sun kai hari kan babban ginin majalisar dinkin duniya a Mogadishu inda suka hallaka mutane 14.

  19 Yuni, 2013

 • A Najeriya, kwamitin da Gwamnatin Tarayya ta kafa don nemo hanyar sasantawa da Boko Haram ya fara tattaunawa da 'yan kungiyar 104.

  14 Yuni, 2013

 • Shugaban hukumar NSA ta Amurka ya yi alkawarin bayyana kulle-kullen ta'addancin da ya ce an dakile ta hanyar tatsar bayanan mutane.

  13 Yuni, 2013

 • Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar sun tabbatar da aukuwar harbe-harbe a wata makarantar jami'an tsaro na gendarmerie da ke birnin Yamai.

  12 Yuni, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.