BBC navigation

Kimiyya da Fasaha

An sabunta: 30 ga Agusta, 2014 - An wallafa a 23:40 GMT
 • Kamfanin Fuji Xerox ya kirkiro na'urar buga takarda da za ta rika tafiya ta kaiwa wanda ya buga takarda har teburinshi.

  30 Agusta, 2014

 • Za a rufe hanyar sada zumunci ta kamfanin Microsoft, wato MSN Messenger a China a watan Oktoba, bayan shekaru 15.

  30 Agusta, 2014

 • Kamfanin Google yayi gwajin wani karamin jirgi sama marar matuki da ya kera da za a iya aikawa da sakonnin kayayyaki da shi.

  29 Agusta, 2014

 • Wani mashawarcin Facebook zai yi kira ga shafin da ya kirkiro da matakan tsaro na hana masu amfani da shi cin karo da hotuna na ban-tsoro

  27 Agusta, 2014

 • Kungiyar sada zumunta ta mutanen da suka bar kasashensu suke zaune a wasu kasashe ta ce ba ta iya hana kungiyar IS amfani da shafin ta

  27 Agusta, 2014

 • Masu bincike a Amurka sun kirkiri wata 'kwakwalwar mutum- mutumi' da zata iya koyan sabbin abubuwa ta hanyar shiga miliyoyin shafukan Intanet

  27 Agusta, 2014

 • Masana muhalli a Burtaniya sunce agwagin Madagascar wadanda sune tsuntsayen da ba a fiye ganin irinsu ba a duniya na bukatar sabon wuri idan har ana son su rayu.

  26 Agusta, 2014

 • Masu satar bayanai sun dakatar da hanyar samun wasan kwamfuta na PlayStation na kamfanin Sony bayan yi masa kutse.

  25 Agusta, 2014

 • Masu bincike a Amurka sun yi nasarar kutsawa cikin akwatunan wasikun Gmail, saboda raunin tsaro na wasu manyan wayoyin salula.

  23 Agusta, 2014

 • Ana shirin kera jirgin sama wanda za a lillibe jikinsa da na'urori masu aiki kamar yadda fatar jikin mutum ke yi.

  21 Agusta, 2014

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.