BBC navigation

Hotuna

An sabunta: 28 ga Agusta, 2014 - An wallafa a 13:50 GMT
 • Har yanzu ana ci gaba da zanga-zanga a Bangkok, babban birnin Thailand don tursasawa Firaministan Yingluck Shinawatra ta sauka daga mulki.

  2 Disamba, 2013

 • An bayyana hotunan da suka samu kyauta a gasar daukar hotunan namun daji da BBC ta shirya.

  26 Nuwamba, 2013

 • An samu fashewar abubuwa biyu masu karfi a ofishin jakadancin Iran dake Lebanon, lamarin da ya haddasa mutuwar mutane fiye da 20, wasu kuma da dama suka samun raunuka.

  19 Nuwamba, 2013

 • Hotunan garuruwan Philippines da mahaukaciyar guguwar Haiyan ta yiwa barna.

  12 Nuwamba, 2013

 • Hotunan garuruwan Philippines da mahaukaciyar guguwar Haiyan ta yiwa barna.

  12 Nuwamba, 2013

 • Sarakunan Gargajiya daga ko'ina a Nigeria sun soma taro a birnin Sokoto dake arewacin kasar don tattauna kalubalen da kasar ke fuskanta

  5 Nuwamba, 2013

 • Ruwa da iska mai karfi a Birtaniya sun yi barna a wasu yankunan Ingila da Wales, abinda ya kawo tsaiko a sufurin jiragen kasa.

  28 Oktoba, 2013

 • An buga wasanni 16 a ranar 22 da kuma 23 a zagayen farko na gasar zakarun Turai. Wasu kungiyoyin sun yi murna wasu kuma sun yi tagumi.

  24 Oktoba, 2013

 • An yi bukin baje kolin hotuna a London, inda Nick Brandt ya nuna hotunan wasu namun dajin da ya dauka daga yankin gabashin Afrika.

  23 Oktoba, 2013

 • Hotunan da George Osodi ya dauke wadanda suka nuna wasu daga sarakunan gargajiya a Najeriya.

  17 Oktoba, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.