bbc.co.uk navigation

Hotuna

An sabunta: 23 ga Mayu, 2012 - An wallafa a 14:51 GMT
  • Miliyoyin jama'a sun fara kada kuri'a a kasar Masar domin zaben sabon shugaban kasar, wanda juyin-juya halin da aka yi bara a kasashen Larabawa ya haifar.

    23 Mayu, 2012

  • An bude wani bikin bajakoli domin nuna yadda halittar wasu matan Afrika take a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast. A baya akan nuna wa wadannan matan kyama ko ma a daure su.

    18 Mayu, 2012

  • Makarantar da ke koyawa matan Ghana tukin jirgin sama.

    16 Mayu, 2012

  • Birnin London na daga cikin biranen duniya da ke da jama'a da suka fito daga sassa daban-daban na duniya. Ga wasu daga cikin al'umomin da ke zaune a birnin.

    3 Mayu, 2012

  • Ana yiwa nahiyar Afrika kallo ta fuska daban-daban a duniya, daga batun yunwa, talauci sai yake-yake. Mai zane-zane Jepchumba na kasar Kenya ne ya shirya wadannan hotunan daban-daban.

    27 Aprilu, 2012

  • Hotunan wuraren da za a yi wasannin Olympic ta 2012. Za a soma gasar ta London 2012 a Cardiff da kwallon kafa na mata a ranar 25 ga watan Yuli kwanaki biyu kafin bukin bude gasar.

    17 Aprilu, 2012

  • Ana amfani da wannan ruwan wajen cinikayyar man fetur din Najeriya zuwa Afrika ta Yamma. Man wanda aka sayo ta halartacciyar hanya daga Najeriya, ana zuba shi ne a jarkuna domin shigar da shi kasar Togo cikin dare.

    13 Aprilu, 2012

  • An yi gargadi kan afkuwar bala'in Tsunami a agabar tekun India bayan da aka samu mummunar girgizar kasa har sau biyu a Gundumar Aceh na kasar Indonesia.

    11 Aprilu, 2012

  • Hotunan al'ummomin China da Taiwan masu tunawa da kakanninsu yayin bikin shekara-shekara na sharar kaburbura na Qingming.

    5 Aprilu, 2012

  • Kungiyoyin agaji sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar farin da ake fama da shi a yankin Sahel ya rikide ya zama wata babbar annoba.

    29 Maris, 2012

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.