BBC navigation

PDP

An sabunta: 27 ga Agusta, 2014 - An wallafa a 13:13 GMT
 • Wasu daga cikin gwamnonin Jam'iyyar PDP a Nigeria suna yunkurin hana Malam Nuhu Ribadu zama dan takarar gwamna na PDP a Adamawa.

  27 Agusta, 2014

 • Wata babbar kotun tarayya a Abuja dake Nigeria ta bukaci 'yan majalisar wakilai da suka bar PDP zuwa APC su sauka daga kujerunsu.

  31 Maris, 2014

 • Tsohon Shugaban Nigeria, Cif Olusegun Obasanjo ya ce ba ya nadama kan wasikar da ya rubutawa Shugaba Jonathan inda ya caccakeshi game da salon mulkinsa.

  13 Fabrairu, 2014

 • Shugaban Nigeria, Dr Goodluck Jonathan ya sallami ministoci hudu daga mukaminsu.

  12 Fabrairu, 2014

 • Jam'iyyar adawa ta APC a Nigeria ta zargi jam'iyyar PDP mai mulkin kasar da baiwa 'yan majalisar dokoki makudan kudade don su kara komawa PDP.

  12 Fabrairu, 2014

 • Shugaban majalisar dattijan Nigeria, David Mark ya kara dakile yinkurin wasu sanatoci 11 daga ficewa a jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar adawa ta APC.

  11 Fabrairu, 2014

 • Tun bayan da tsohon mataimakin shugaban Nigeria, Alhaji Atiku Abubakar ya sanar da sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa ta APC daga jam'iyyar PDP da aka kafa tare da shi, aka soma tsokaci a kan yadda hakan ka iya tasiri ga makomar jam'iyyar mai mulkin kasar.

  3 Fabrairu, 2014

 • Jam'iyyar PDP mai mulkin Nigeria na kara samun rauni, sakamakon ficewar wasu daga cikin manyan 'ya'yanta zuwa jam'iyyar adawa ta APC.

  30 Janairu, 2014

 • Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya koma jam'iyyar PDP bayan an kafa jam'iyyar adawa ta APC tare da shi.

  29 Janairu, 2014

 • Jam'iyyar PDP mai mulkin Nigeria ta nada tsohon gwamnan jihar Bauchi, Alhaji Ahmed Adamu Mua'zu a matsayin sabon shugabanta.

  20 Janairu, 2014

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.