bbc.co.uk navigation

Siyasar Najeriya

An sabunta: 17 ga Mayu, 2012 - An wallafa a 21:27 GMT
  • Gwamnonin Arewacin Najeriya sun bayyana cewar a shirye suke su dauki matakan bai daya don tunkarar matsalolin tsaro a yankin.

    17 Mayu, 2012

  • BBC ta samu bayanan cewa majalisar kula da al'amuran shari'a ta Najeriya ta yanke matsayin maida Ayo Salami kan kujerarsa ta shugabancin kotun daukaka kara.

    10 Mayu, 2012

  • Kungiyar United Action for Democracy a Najeriya ta gudanar da wani kwarya kwaryan gangami a sassan kasar da dama domin fadakar da jama'a game da yadda wasu ke wawure dukiyar kasar.

    23 Aprilu, 2012

  • Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan na wata ziyara a Jamus inda ya ce kada masu saka jari su razana soboda kalubalen tsaron kasarsa

    19 Aprilu, 2012

  • Kungiyar Concerned Northerners ta fitar da sanarwa cewa za ta shiga cikin karar wani dan PDP mai neman kotu ta hana Shugaba Jonathan sake takara.

    18 Aprilu, 2012

  • A yau ne shugaba Jonathan ya sa hannu kan kasafin kudin Nijeriya na bana. Ya amince da dukkan sauye sauyen da majalisun kasar suka yi.

    13 Aprilu, 2012

  • A Najeriyar, hukumar EFCC ta tabbatar cewa tana binciken wasu direktoci bakwai da wani babban sakatare a ma'aikatun tarayya bisa zargin sama da fadi da kudaden fansho kimanin naira biliyan biyu.

    19 Maris, 2012

  • Ana gudanar da zaben gwamna a jihar Cross River dake kudu maso kudancin Najeriya, bayan da kotun kolin kasar ta ce wa'adin gwamna mai ci ya kare.

    25 Fabrairu, 2012

  • Jam'iyyun adawa a jihar Sakkwato ta Najeriya sun yi watsi da sakamakon zaben da aka gudanar a jihar ranar Asabar, inda aka ayyana Aliyu Wamakko a matsayin wanda ya lashe shi.

    18 Fabrairu, 2012

  • Majalisar dattawan Najeriya ta amince da Ibrahim Lamurde a matsayin shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati ta EFCC.

    15 Fabrairu, 2012

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.