bbc.co.uk navigation

Najeriya

An sabunta: 26 ga Mayu, 2012 - An wallafa a 21:18 GMT
  • A Najeriya, har yanzu babu tabbaci game da kawo karshen takaddama tsakanin manyan kamfanonin samar da layukan wayar salula da kuma Hukumar kula da harkokin sadarwar kasar.

    26 Mayu, 2012

  • Rashin aikin yi yana daya daga cikin manyan matsaloli da suka yi wa Najeriya dabaibayi. Inda masana su kai ittifakin cewa ya fi yawaita a tsakanin matasa da mata, musamman a arewacin kasar.

    19 Mayu, 2012

  • A Najeriya, yau ne wata Kungiyar kula da muhalli mai zaman kanta ''Heinrich Böll Foundation'' ta gudanar da taron tattaunawa na masu ruwa da tsaki kan harkar kare muhallin.

    16 Mayu, 2012

  • A birnin Kano da ke arewacin Najeriya an mika kayan daki da gudunmawar Naira dubu ashirin ga amare dari wadanda aka aurar ranar Talata.

    16 Mayu, 2012

  • Wata babbar kotu a Kano, Najeriya, ta yankewa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya sakamakon samunsa da laifin kashe iyayensa.

    15 Mayu, 2012

  • An daura auren zawara guda dari da Hukumar Hisbah ta Jihar Kano a Najeriya ta shirya a wani yunkuri na magance yawan mutuwar aure.

    15 Mayu, 2012

  • Kamfanonin wayoyin salula guda hudu a Najeriya za su biya tarar sama da Naira biliyan daya saboda rashin kyawun layukansu.

    11 Mayu, 2012

  • Kungiyar ba da agaji ta Medicine Sans Frontiers ta sake yin kashedi ga hadarin dake tattare da gubar dalma a yankin arewacin nijeriya.

    11 Mayu, 2012

  • A Nijeriya, gwamnatin jihar Lagos ta kori likitoci kusan dari takwas , bayan da suka shiga wani yajin aiki na sai abin da hali ya yi.

    8 Mayu, 2012

  • A Najeriya jami'an tsaro sun kashe wasu mutane dauke da bindiga, a lokacin samamen da suka kai a unguwar Kwari da ke birnin Kano.

    6 Mayu, 2012

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.