BBC navigation

Gasar wasanni ta Olympics

An sabunta: 8 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 08:11 GMT
 • Shugabar gwmanatin Jamus Angela Merkel, ta kai ziyara ga Priministan Birtaniya David Cameron, a birnin London.

  8 Nuwamba, 2012

 • Dan tseren nan na Afrika ta Kudu, Oscar Pistorius, ya kare kambunsa a tseren mita 400 na gasar Paralympics da ake dab da kammalawa a London.

  9 Satumba, 2012

 • Kwamitin shirya gasar Olympics ta nakasassu (IPC) yace ba bu wani matakin ladabatarwa da za a dauka kan Oscar Pistorius saboda sukar da yiwa kwamitin ranar litinin.

  4 Satumba, 2012

 • Shugaban kwamitin shirya gasar Olympics ta nakasassu na duniya ba zai samu halartar bikin rufe gasar ta bana wadda ke gudana a birnin London ba.

  4 Satumba, 2012

 • Amurka ta doke Najeriya da ci 2-0 ranar talata a wasan gab da ta karshe ta gasar cin kofin duniya ta mata 'yan kasa ga shekaru 20 dake gudana a kasar Japan.

  4 Satumba, 2012

 • Khadijatou Amadu na daga cikin 'yan wasan Nijar a gasar wasannin duniya ta nakasassu, ta kuma shaida wa BBC cewa irin wadannan wasanni suna sauya tunanin mutane kan al'ummar dake fama da nakasa?

  30 Agusta, 2012

 • A daidai lokacin da ake fara gasar wasannin Olympics ta nakasassu, sashen Hausa na BBC na gayyatarku domin shiga cikin muhawarar ta musamman gudanar a shafukanmu na sada zumunta.

  29 Agusta, 2012

 • Bayan kammala Gasar Olympics, mun yi waiwaye a kan nasarorin da aka samu da abubuwan ban mamakin da wasannin na makwanni biyu suka koya mana.

  17 Agusta, 2012

 • 'Yan wasan damben Kamaru biyar da suka tsere daga masaukin 'yan wasan Olympics a London, sun shaida wa BBC cewa hukumomin wasannin kasar na yi musu barazana.

  14 Agusta, 2012

 • Bayanda aka kammala gasar wasannin Olympics ta London 2012, latsa wannan shafi domin ganin jerin kasashen da suka lashe lambobin yabo a gasar.

  13 Agusta, 2012

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.