BBC navigation

Kenya

An sabunta: 6 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 07:28 GMT
 • Akalla mutane 13 sun rasa rayukansu a wadansu hare-hare guda biyu da aka kai a kan wasu al'ummun Kenya dake kusa da gabar teku.

  6 Yuli, 2014

 • 'Yan sandan Kenya na bincike a kan wasu harbe-harbe a gundumar Lamu, inda aka bayar da rahoton cewa an kai hari a kan wani caji ofis.

  5 Yuli, 2014

 • Daruruwan masu zanga-zanga sun yi maci a garin Busia na Kenya,suna neman a yi adalci a shari'ar wata yarinya da aka yi wa fyade.

  23 Yuni, 2014

 • Gwamnatin Kenya ta bukaci 'yan kasar su kalli gasar cin kofin kwallo na duniya a gidajensu, maimakon wuraren da jama'a ke taruwa.

  20 Yuni, 2014

 • Kungiyar masu zafin kishin Islama ta Al Shabab ta kaddamar da wani sabon hari a gabar tekun kasar Kenya inda ta hallaka mutane akalla 20.

  17 Yuni, 2014

 • Jami'an 'yan sanda a Kenya sun ce 'yan kungiyar Al-Shabab sun hallaka mutane 48 a wani hari a gidajen Otel da dama da kuma ofishin 'yan sanda da ke Mpeketoni.

  16 Yuni, 2014

 • Jami'an 'yan sanda a Kenya sun ce wasu da ake zaton 'yan kungiyar Al-Shabab ne sun hallaka mutane 48 a kasar.

  16 Yuni, 2014

 • Wasu 'yan bindiga sun harbe wani babban Malami, Sheik Mohammed Idris a birnin Mombasa mai tashar jiragen ruwa da ke Kenya.

  10 Yuni, 2014

 • Rahotanni daga Somalia na cewa wasu jiragen saman Kenya sun yi luguden wuta a kan wani gari da ke hannun 'yan kungiyar Al-Shabaab.

  20 Mayu, 2014

 • Wasu bama-bamai akalla biyu sun tashi a wata kasuwa da ke babban birnin Kenya, Nairobi, ya kuma hallaka mutane 10 tare da jikata 70.

  17 Mayu, 2014

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.