BBC navigation

Iran

An sabunta: 21 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 04:39 GMT
 • Hukumar kula da nukiliya ta duniya, IAEA, ta ce Iran na mutunta yarjejeniyar da aka yi da ita, ta dakatar da shirinta na nukiliya.

  21 Yuli, 2014

 • Jagoran addini na Iran, Ayatullahi Ali Khamene'i ya yi kakkausar suka ga duk wani mataki na tsoma bakin Amurka a fada a Iraqi.

  22 Yuni, 2014

 • Hukumar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International, ta bukaci Iran da ka da ta zartar da hukuncin kisa kan wani dan adawa a kasar.

  1 Yuni, 2014

 • Hukumar da ke sa ido kan makamashin nukiya ta MDD wato IAEA ta ce Iran ta dakatar da kera kusan kashi tamanin cikin dari na Nukiya.

  24 Mayu, 2014

 • Sumbatar da wata 'yar wasan Fim ta kasar Iran Leila Hatami ta yi wa shugaban 'yan fim ya haifar da takaddama da cece-kuce a Iran.

  19 Mayu, 2014

 • Iran ta ce ba za ta sake wani jakada ba a Majalisar Dinkin Duniya saboda Amurka ta hana wanda ta nada Iznin shiga kasar ta.

  12 Aprilu, 2014

 • Iran tare da wasu kasashe masu karfin fada aji zasu soma zagayen farko na tattaunawa a yau game da yarjejeniyar da aka cimma akan shirin nukiliyar Iran.

  18 Fabrairu, 2014

 • Iran ta gargadi Pakistan cewa zata iya aikewa da dakaru cikin yankinta domin su kubutar da masu gadin kan iyakar Iran da aka sace idan har Islamabad bata dauki matakan sakin su ba

  17 Fabrairu, 2014

 • Shugaban Iran Hassan Rouhani ya ce sahihin zabe shi ne kawai maganin rikicin Syria da aka shafe kusan shekaru uku ana yi.

  23 Janairu, 2014

 • Hukumar da ke kula da makamashin nukiliya ta majalisar dinkin duniya ta ce Iran ta fara takaita shirinta na samar da makamashin uranium a wani bangare na sharudan yarjejeniyar da aka kulla da ita domin cire mata takunkumin da aka kakaba mata.

  20 Janairu, 2014

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.