BBC navigation

Tarayyar Turai

An sabunta: 20 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 04:36 GMT
 • Tarayyar Turai ta soki kamfani Apple kan rashin fito da wasu kwararan tsare-tsare da gaggawa domin hana rudin abokan huldarsa da ba su damar sauko da manhaja kyauta.

  20 Yuli, 2014

 • Shugabannin EU sun ce za su magance damuwar Birtania kan yadda tarayyar za ta kasance a nan gaba, bayan zaben shugaban hukumar.

  28 Yuni, 2014

 • Shugaban Faransa ya yi kiran da a gudanar da sauye-sauye a Tarayyar Turai sakamakon nasarar da masu adawa da EU suka samu a zabe.

  27 Mayu, 2014

 • Tashin hankalin da ake ciki a Afrika ta Tsakiya zai kankane taron Afrika da nahiyar Turai, da za a bude a Brussels a ranar Laraba.

  2 Aprilu, 2014

 • Kuri'ar raba gardama da aka kada a Switzerland ta goyi bayan takaita shigar baki daga Tarayyar Turai.

  10 Fabrairu, 2014

 • Wata babbar jami'ar Diplomasiyyar Amurka ta nemi afuwa bayan bayyanar wata muryarta da aka nada tana tsegumi kan Ukrain.

  7 Fabrairu, 2014

 • Tarayyar Turai ta ce tana kyautata zaton tana dab da warware wata doguwar takaddama da kampanin matambayi baya bata mafi girma a duniya wato Google.

  5 Fabrairu, 2014

 • Kwamishinar harkokin cikin gida ta Tarayyar Turai-EU ta yi gargadi game da irin girman matsalar cin hanci da rashawa a kasashe wakilan kungiyar, da ta ce ya yi katutu.

  3 Fabrairu, 2014

 • Shugabannin Kasashe 28 da suka kafa Tarayyar Turai za su fara wani taro a Brussels yau, kuma babban abinda za a tattauna akai shine sabbin dokokin tafiyar da bankuna a yankin Turan.

  19 Disamba, 2013

 • Kungiyar Tarayyar Turai ta dakatar da ayyukan yarjejeniyar kasuwanci da kasar Ukraine saboda gaza rattaba hannun shugaban kasar Viktor Yanukovych.

  15 Disamba, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.