BBC navigation

Tattalin arziki

An sabunta: 20 ga Yuni, 2014 - An wallafa a 15:33 GMT
 • Kwararren masanin tattalin arziki Jim O'Neil na ganin Najeriya na gaba-gaba a cikin kasashen da tattalin arzikinsu zai bunkasa.

  6 Janairu, 2014

 • Ministocin cinikayya na kasashen duniya sun cimma wata yarjejeniya dake da manufar bunkasa kasuwanci a kasashen duniya.

  7 Disamba, 2013

 • Rikicikin fili da ake yi tsakanin iyalin wani babban malami a Senegal da hamshakin attajirin nan na Najeriya Aliko Dangote ya zo karshe.

  3 Disamba, 2013

 • Majalisar dokokin Nijar ta amince da kasafin kudin shekara mai zuwa duk da cewa wasu 'yan adawa sun koka da rashin karbar shawarwarinsu.

  27 Nuwamba, 2013

 • Masu hannun jari a kamfanin wayar salula ta Nokia sun amince a sayar wa Microsoft kamfanin a kan euro miliyan dubu biyar da miliyan 400.

  20 Nuwamba, 2013

 • Shafin sadarwa na Twitter ya sanya farashin dala 26 kan hannun jarin da zai sayar ga jama'a, hakan na nufin darajar shafin ta kai dala miliyan dubu 18.

  7 Nuwamba, 2013

 • Gwamnatin Nijar tana neman kamfanin da zai gina katafaren dam din Kandaji bayan da wani kamfanin Rasha ya yi kwance da kaya.

  27 Oktoba, 2013

 • Shugaba Obama zai zabi mataimakiyar shugaban babban bankin Amurka, Janet Yellen a matsayin wacce zata gaji shugaban bankin Ben Bernanke.

  9 Oktoba, 2013

 • Hukumomin China sun ce suna tuhumar wasu manyan shugabanin kamfanin harhada magunguna mafi girma na Birtaniya GlaxoSmith Kline game da zargin cin hanci da kuma kaucewa biyan haraji.

  11 Yuli, 2013

 • Kasar Sin ta amince ta baiwa Najeriya bashin dalar Amurka sama da biliyan daya ba tare da dora kudin ruwa mai yawa ba, domin samar da ababen more rayuwa.

  11 Yuli, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.