BBC navigation

Diflomasiyya

An sabunta: 3 ga Disamba, 2012 - An wallafa a 15:58 GMT
  • Ana kallon musafahar Sarauniya Elizabeth ta Ingila da tsohon jagoran kungiyar IRA Martin McGuiness a matsayin wani abu da ya kafa tarihi. To ga hotuna nan na wadansu lokutan da aka yi musafahar da ta kafa tarihi.

    29 Yuni, 2012

  • An ga jerin motocin sojin Turkiyya kusan talatin suna barin sansaninsu da ke Iskenderun da DiyarBakir suna dosar iyakar kasar da Syria.

    28 Yuni, 2012

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.