bbc.co.uk navigation

congo election

An sabunta: 26 ga Mayu, 2012 - An wallafa a 15:27 GMT
  • Rohotanni daga Jamhuriyyar Demokradiyyar Kongo na cewa ana can ana karawa a gabashin kasar, tsakanin dakarun gwamnati da wani gungun dakarun da suka sauya sheka.

    26 Mayu, 2012

  • Kungiyar Human Rights Watch ta ce, jami'an tsaro a kasar Jamhuriyar Demkoradiyyar Congo sun kashe akalla fararen hula 24 a kasar a wani yunkuri na murkushe 'yan adawa.

    22 Disamba, 2011

  • An rantsar da Shugaba Joseph Kabila na Jamhuriyar Demokuradiyar Congo, sai dai kuma jagoran 'yan adawan kasar ya ce shima zai rantsar da kansa.

    20 Disamba, 2011

  • Jagoran 'yan adawar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo, Etienne Tshisekedi, ya ce za'a rantsar da shi a matsayin shugaban kasa a wannan makon.

    18 Disamba, 2011

  • Dan takarar Babbar jam'iyyar adawa a Jumhuriyar Demokradiyyar Congo, ya yi watsi da sakamakon zaben shugaban kasa da Hukumar zabe ta bayyana, wanda ya nuna cewa shugaba mai ci yanzu, Joseph Kabila ne ya lashe zaben.

    9 Disamba, 2011

  • Jama'a sun kada kuri'a a jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo a babban zaben kasar na biyu da ake gudanarwa tun bayan yakin da aka yi daga shekarar 1996 zuwa 2003.

    28 Nuwamba, 2011

  • Zaben Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo, karo na biyu tun bayan kawo karshen yakin basasar kasar shekaru takwas da suka gabata.

    28 Nuwamba, 2011

  • An kawo karshen zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.

    28 Nuwamba, 2011

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.