Boko Haram

An sabunta: 23 ga Fabrairu, 2012 - An wallafa a 14:19 GMT
  • Rahotanni daga Maiduguri a Arewacin Najeriya sun ce wasu 'yan bindiga sun kai hari a wata makarantar Firamare inda suka cinnawa wasu dakunan karatun wuta.

    23 Fabrairu, 2012

  • Akalla mutane 30 ne aka ce sun mutu a birnin Maiduguri da ke Arewacin Najeriya bayan harin da 'yan bindiga suka kai, sai dai jami'an tsaro sun musanta adadin.

    20 Fabrairu, 2012

  • Rahotanni sun ce an kai hari a birnin Maiduguri da kuma kauyen Duguri a jahar Borno, kuma an sami asarar rayuka.

    15 Fabrairu, 2012

  • Jami'ai a Najeriya sun sake cafke Kabiru Sokoto, wanda ya kubuce daga hannun 'yan sanda bayan an zarge shi da kitsa harin bam kan wani coci a garin Madalla.

    10 Fabrairu, 2012

  • Jami'ai a Najeriya sun ce sun sake cafke Kabiru Sokoto, wanda ya kubuce daga hannun 'yan sanda bayan an zarge shi da kitsa harin bam kan coci a garin Madalla .

    10 Fabrairu, 2012

  • Kungiyar Boko Haram ta ce ita ce ta kai hare-haren bama-baman da suka tashi a garin Kaduna na Arewacin Najeriya, da kuma wanda aka kai a Kano ranar Litinin.

    7 Fabrairu, 2012

  • A Najeriya, wasu mazauna unguwar Mariri da ke Kano na kauracewa gidajensu tun bayan da aka shafe sa'o'i ana musayar wuta a unguwar a daren Talata.

    7 Fabrairu, 2012

  • Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wani ofishin 'yan sanda a birnin Kano da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.

    6 Fabrairu, 2012

  • A Najeriya wani mutum da ya ke ikirarin cewa shi ne mai magana da yawun kungiyar Boko Haram ya ce wanda jami'an tsaro suka kama sunansa Abu Darda a yayinda shine Abu Qaqa.

    3 Fabrairu, 2012

  • Rahotanni daga Maiduguri babban birnin jihar Borno dake Arewacin Nigeria na nuna cewa wasu abubuwa da ake kyautata zaton bamabamai ne sun fashe a daren jiya.

    2 Fabrairu, 2012

bbc.co.uk navigation

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.