bbc.co.uk navigation

Sauyi a kasashen Larabawa

An sabunta: 26 ga Mayu, 2012 - An wallafa a 19:48 GMT
  • shugaban tawagar masu sa ido na Majalisar Dinkin Duniya a Syria, ya yi allawadai da abinda ya kira rashin imani na kashe kashen da akai a garin Houla.

    26 Mayu, 2012

  • Wata kotu a Masar ta yankewa wasu 'yan sanda biyar hukuncin zaman gidan kaso saboda rawar da suka taka wajen kashe masu zanga-zanga a lokacin yunkurin kawar da gwamnatin Hosni Mubarak a shekara ta 2011.

    22 Mayu, 2012

  • Wani jami'in sharia na Mauritania ya ce, an tuhumi tsohon babban jami'in leken asiri na gwamnatin marigayi Gaddafi, Abdallah el Senoussi da laifin shiga kasar da takardun jabu.

    21 Mayu, 2012

  • Abubuwan da suka faru a Tunisia, da Masar, da Libya, sun ingiza al'ummar Syria su yiwa gwamntainsu bore.

    20 Mayu, 2012

  • Akalla mutane talatin ne aka kashe cikin su har da sojoji 23 a wani kazamin fadan da ake gwabzawa tsakanin 'yan tawaye da dakarun gwmnatin Syria.

    14 Mayu, 2012

  • Wani rahoto da Human Rights Watch ta wallafa ya ce kungiyar NATO ta kashe fararen hula 72 a Libya lokacin yakin da aka yi a bara.

    14 Mayu, 2012

  • Miliyoyin 'yan kasar Masar sun kalli muhawarar farko ta talabijin kai-tsaye da aka yi tsakanin 'yan takarar Shugabancin kasar.

    11 Mayu, 2012

  • Gidan talabijin na Syria ya ce wasu abubuwa biyu da suka fashe a Damascus babban birnin kasar sun yi sanadiyyar mutuwar mutane 55 tare da jikkata wasu 372.

    10 Mayu, 2012

  • Wasu abubuwa biyu da suka fashe a Damascus babban birnin kasar Syria sun yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 55 tare da jikkata wasu 372 a cewar mahukunta.

    10 Mayu, 2012

  • A kasar Algeria za a gudanar da zabukan majalisar dokoki wanda gwamnatin da sojoji ke marawa ba ya; na ganin za ayi adalci a zaben

    10 Mayu, 2012

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.