BBC navigation

Afghanistan

An sabunta: 5 ga Agusta, 2014 - An wallafa a 20:40 GMT
 • Yanzu dai BBC ta fahimci cewa shugaba Hamid Karzai ya ce a shirye yake ya ci gaba da tattaunawa da Amurka dangane da batun tsaro da tun farko ya sanar da cewa ya dakatar.

  19 Yuni, 2013

 • Shugaban Afghanistan, Hamid Karzai ya ce gwamnatinsa ba zata bi sahun shawarwarin neman sulhu tare da kungiyar Taliban ba, har sai idan Afghanistan ce zata jagoranci shirin shawarwarin. Ranar Alhamis Amurka zata fara tattaunawa da kungiyar Taliban a Qatar

  19 Yuni, 2013

 • An hallaka wasu sojojin Amurka hudu a sansanin sojin saman Bagram dake Afghanistan, a ranar da Amurka ta sanar da cewa za ta fara tattaunawa da 'yan kungiyar Taliban.

  19 Yuni, 2013

 • Fadar Shugaban Amurka ta White House ta ce Amurka za ta soma tattaunawar kai-tsaye tare da Taliban a cikin 'yan kwanaki masu zuwa.

  18 Yuni, 2013

 • Dakarun Afghanistan sun karbi ragamar kula da tsaron a fadin kasar, a karo na farko tun bayan da dakarun Nato suka kifar da gwamnatin Taliban a shekarar 2001.

  18 Yuni, 2013

 • Rundunar kasashen duniya dake Afghanistan ta fadawa BBC cewa, wani sojan Afghanistan sun kashe dakarunta hudu.

  8 Yuni, 2013

 • Sojan nan na Amurka da aka yi zargin ya kashe wasu 'yan Afghanistan farar hula goma sha-shida a bara ya amince zai amsa laifinsa ga tuhumar aikata kisan kai.

  30 Mayu, 2013

 • Wasu 'yan siyasa masu tsaurin ra'ayi a Afghanistan sun sa an dakatar da wata muhawara kan ko ya dace majalisar dokoki ta amince da wata doka dake hana cin zarafin mata.

  18 Mayu, 2013

 • Ana gab da yin muhawara kan kudurin dokar cin zarafin mata a majalisar dokokin Afghanistan, inda ake korafi game da hanyoyin da ake bi wajen aiwatar da dokar.

  18 Mayu, 2013

 • Kwamitin tsaro na Majalisar dokokin Birtaniya ya ce dolene a hau teburin sulhu da kungiyar taliban inda ana so a samar da zaman lafiya a Afghanistan.

  10 Aprilu, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.