BBC navigation

Afghanistan

An sabunta: 8 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 15:01 GMT
 • Shugaba Karzai na Afghanistan ya bada umurnin sakin fursinoni 65 wadanda yawanci suna da alaka da kashe dakarun kasar da kuma sojojin kasashen wajen masu kokarin kawo zaman lafiya.

  13 Fabrairu, 2014

 • 18 Janairu, 2014

 • Ƙasashen duniya da dama na cigaba da yin Allah-wadai da harin bam na kunar bakin wake da aka kai wani gidan cin abinci na 'yan kasar Lebanon a Kabul, babban birnin Afghanistan.

  18 Janairu, 2014

 • Mutane 15 sulka mutu a Kabul a wani harin kunar bakin wake da aka kai a wani gidan cin abinci da baki 'yan kasashen waje da jami'an gwamnati ke zuwa.

  18 Janairu, 2014

 • 'Yan kungiyar Taliban da ke Afghanistan sun ce suna da kwarin gwiwa za su dawo kan karagar mulki nan ba da jimawa ba, kuma idan hakan ta tabbata, ba za su sassauta matsayinsu kan yadda suke tafiyar da mulki ba.

  16 Janairu, 2014

 • Mahukuntan Afghanistan sun ce gwamnati ba za ta sa hannu a yarjejeniyar tsaro da Amurka ba sai an daina kai harin sama kasar.

  29 Nuwamba, 2013

 • Shugaban Afghanistan ya bukaci sojan Amurka da su dakatar da kowane irin farmakin da suke kaiwa kan gidajen fararen hula a kasarsa.

  26 Nuwamba, 2013

 • Amurka ta ce dole kafin karshen wannan shekarar a sa hannu a kan wata yarjajeniyar tsaro tsakaninta da kasar Afghanistan.

  22 Nuwamba, 2013

 • Wakilai 2,500 na al'ummomin Afganinstan sun soma wani taro a birnin Kabul domin duba wata yarjejeniyar tsaro da Amurka.

  21 Nuwamba, 2013

 • Mai ba shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro ta ce Amurka ba za ta nemi kowace afuwa ba daga Afghanistan saboda kura-kuran da ta tafka a can.

  20 Nuwamba, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.