BBC navigation

Tsohuwar Ministar Ilimin Najeriya

An sabunta: 25 ga Oktoba, 2013 - An wallafa a 14:27 GMT
 • Hukumomin Italiya sun ce sun kubutar da 'yan gudun hijira sama da dari bakwai a wasu samame da suka kai na tsawon dare, a mashigin ruwa na Sicily.

  25 Oktoba, 2013

 • Mata 100 daga kasashen duniya daban-daban sun taru a shalkwatar BBC dake London don tattauna batutuwan da suka shafi mata musamman a kan ilimi da kiwon lafiya da kuma siyasa.

  25 Oktoba, 2013

 • A cikin shekaru biyar a jere, kasar Iceland ta kasance kasar da tafi kowacce rage yawan gibi tsakanin maza da mata, kamar yadda kungiyar tattalin arziki ta duniya-WEF ta bayyana.

  25 Oktoba, 2013

 • Wani sabon rahoto ya nuna cewar a 'yan shekarun nan rayuwar Mata da Maza a sassa daban-daban na duniya ta yi kankan da ta Maza.

  25 Oktoba, 2013

 • Sun fito daga kasashe daban-daban na duniya, kuma suna fafatuka don ci gaban al'umma. A ranar Juma'a, 25 Okotoba za su hadu a shalkwatar BBC wato Broadcasting House a London don yi mahawara ta musamman.

  24 Oktoba, 2013

 • Maryam Ahmed Sabo ita ce babbar mai shari'a kuma mataimakiyar rajistara a ma'aikatar shari'a ta jihar Kano.

  21 Oktoba, 2013

 • Maryam Ahmed Sabo ita ce babbar mai shari'a kuma mataimakiyar rajistara a ma'aikatar shari'a ta jihar Kano.

  21 Oktoba, 2013

 • Wai shin ko kusan abinda matar tsohon shugaban mulkin sojin Najeriya, Janar Murtala Ramat Muhammed take yi? Kuma a ina take zaune a yanzu?

  21 Oktoba, 2013

 • A Jamhuriyar Nijar mun tattauna da macen farko da ta taba yin takarar shugabancin kasar, a zaben shekara ta 2011, Madam Bayar Mariama Gamatche.

  14 Oktoba, 2013

 • Ana hana akasarin matan al'ummar Ibo na kudu maso gabashin Najeriya, gadon kadarorin mazajensu da suka mutu, al'amarin da matan ke cewa yana tattare da wariya a gare su.

  14 Oktoba, 2013

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.