bbc.co.uk navigation

Shirye-shiryen gasar Olympics ta London

An sabunta: 22 ga Mayu, 2012 - An wallafa a 15:55 GMT

Bayanai kan muhimman wuraren da fitilar gasar wasannin Olympic ta London 2012 za ta bi a Burtaniya, za a shafe kwanaki 70 ana zagayawa da fitilar kafin fara gasar.

Da dama daga cikin 'yan wasan da aka haifa a nahiyar Afrika za su wakilci wasu kasashen daban a gasar Olympics da za a yi a birnin London.

Usain Bolt ya ce London 2012 za ta maida shi ya zamanto shahararren gwarzon dake raye, inda ya ce zai yi gudun da bai taba yi a Olympic na bana.

Birnin London na daga cikin biranen duniya da ke da jama'a da suka fito daga sassa daban-daban na duniya. Ga wasu daga cikin al'umomin da ke zaune a birnin.

Tawagar Burtaniya za ta lashe lambobin zinare 27 a gasar Olympics ta bana, adadi mafi girma cikin shekaru, kamar yadda wani bincike da BBC ta gani ya nuna.

Gasar Olympics ta shekarar 2012

Za a fara gasar Olympics ne a ranar Juma'a 27 ga watan Yuli

Kwanakin da suka rage

61

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.