BBC navigation

Wasanni

An sabunta: 30 ga Agusta, 2014 - An wallafa a 07:29 GMT

Fifa ta yi watsi da zaben shugabannin hukumar kwallon kafa ta Nigeria inda ta umarce su, su fice daga ofishin hukumar zuwa Litinin

 • Shugaban hukumar kwallon kafar Nigeria (NFF) Aminu Maigari ya koma aiki, bayan da kwamitin amintattu na hukumar ya dakatar da shi kusan wata guda da ya gabata.

  18 Agusta, 2014

 • Gareth Bale ka iya samun sauki daga raunin da ya ji domin buga wasan da Madrid za ta yi da Atletico Madrid a gasar Super Cup ta Span.

  18 Agusta, 2014

 • Kocin Barcelona Luis Enrique ya ce Luis Suarez zai buga karawar da kungiyar za ta yi da Leon a wasan sada zumunci ranar Litinin.

  17 Agusta, 2014

 • Kulob din Warri Wolves ya doke Kano Pillars da ci 2-1 a gasar cin kofin Premier Nigeria wasannin mako na 24 da aka ci gaba da karawa a filaye daban-daban ranar Lahadi.

  17 Agusta, 2014

 • Caf ta dakatar da kasar Rwanda daga buga wasannin neman tikitin zuwa gasar cin kofin Nahiyar Afirka da za a kara a badi da Morocco za ta karbi bakunci.

  17 Agusta, 2014

 • Kulob din Manchester City zakarar kofin Premier bara ya fara gasar bana da kafar dama, inda ya doke Newcastle United har gida da ci 2-0 a karawar da suka yi ranar Lahadi.

  17 Agusta, 2014

 • Liverpool ta doke kulob din Southampton da ci 2-1 a gasar cin kofin Premier bana da suka kara a filin wasa na Anfield.

  17 Agusta, 2014

 • Bobby Williamson ya ce bai karbi kwantiragin horas da tawagar 'yan wasan kwallon Kenya ba, kamar yadda a ke ta yadawa a baya.

  17 Agusta, 2014

 • Tsohon kocin Manchester United David Moyes ya ce ba a bashi isasshen lokaci a kungiyar ba, kafin a sallame shi daga aikin.

  17 Agusta, 2014

 • West Ham ta kulla kwantaragi da dan wasan gaban FC Matz ba tare da bayyana farashi ba.

  15 Agusta, 2014

Gasar Kofin Duniya 2014

Rahotanni na Musamman

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.