BBC navigation

Juventus za ta kara da Madrid

An sabunta: 5 ga Nuwamba, 2013 - An wallafa a 16:09 GMT
Juventus

Juventus za ta nemi fansa akan Madrid

Kungiyar Juventus ta Italiya zata karbi bakuncin Real Madrid daga Spain a gasar cin kofin zakaru ta nahiyar Tutai.

Wasan farko da suka kara a filin wasa na Santiago Bernabeu, Real Madrid ce ta cinye wasan da ci 2-1.

Cristiano Ronaldo dan kwallon Madrid ne ya zura kwallaye biyu a raga, sai kuma Fernando Llorente ya zura kwallo daya.

Sauran wasannin da za a kara sun hada da

Manchester City vs CSKA Moskva
Real Sociedad vs Manchester United
Paris Saint-Germain vs RSC Anderlecht
Olympiacos vs Benfica
Shakhtar Donetsk vs Bayer Leverkusen
Kobenhavn vs Galatasaray
Viktoria Plzen vs Bayern Munich

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.