BBC navigation

An bayyana matan da za su yiwa Birtaniya wasa

An sabunta: 26 ga Yuni, 2012 - An wallafa a 14:29 GMT
kelly smith

kelly smith

An bayyan sunayen tawagar 'yan wasn kwallon kafa mata da za su bugawa Birtaniya gasar Olympics ta London 2012, da suka hada da kelly Smith bayan da ta warke daga raunin da ta yi.

Smith wadda ta ke kan gaba a Birtaniya wajen cin kwallaye ta sami sauki ne bayan da ta yi rauni a watan Maris.

Daga cikin 'yan wasan su 18 biyu ne kawai ba 'yan Ingila ba Ifeoma Dieke da Kim Little wadanda 'yan Scotlanda ne.
Gasar wasannin Olympics ta London ita ce gasa ta farko ta olympics da 'yan wasan kwallon kafa matan na Birtaniya za su fara bugawa

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.