BBC Online Network Contact Us | Help | Text Only
Hausa
Shafin Farko
Game da mu
Shirye-shirye
Shirye-shiryen mako
Ma'aikata

Gidan Rediyon BBC
Shirye-
Shiryenmu na
kullum
05:30 - 06:00
13:45 - 14:15
19:30 - 20:00
French Africa
Arabic
Brasil
Great Lakes
Portuguese
Somalia
Swahili
BBC World Service
Learning English
Hausa

Labarun Duniya

A kowace rana, Sashen Hausa na BBC na watsa labarun duniya na akalla tsawon minti biyar a harshen Hausa a lokutta kamar haka: 0530, da 1545 da 1930 agogon GMT. Haka nan kuma, a kowace rana, akwai takaitattun labarun duniya na tsawon minti biyu a shirinmu na karfe 0530 agogon GMT.

Akan kama shirye-shiryen sashen Hausa na BBC a kan mitoci kamar haka.

Labaru da Rahotannin yau da kullum.

Galibin shirye-shiryen sashen Hausa na BBC su na kunshe da labarai da rahotanni na yau da kullum ne.

Wakilan BBC a sassa daban-daban na duniya su kan aiko da rahotanni a kan muhimman abubuwan da ke faruwa a duniya, tare da labarai na abubuwan da ke faruwa a Nigeria da jamhuriyar Niger.

Akwai labarun duniya na tsawon akalla minti biyar a cikin kowane shiri da Sashen Hausa na BBC ke watsawa.

Daga ranar Litinin har zuwa ranar Juma'a, dukkanin shirye-shiryen sashen Hausa na BBC, suna dauke da rahotanni daban-daban a kan labarun yau da kullum, na akalla tsawon minti ashirin.

Labarin wasanni

A ranakun LItinin da Laraba da Juma'a, akwai labarin wasanni a shirin karfe 1930 agogon GMT.

Daga Jaridun Nigeria.


Ranar Litinin a shirin karfe 0530 agogon GMT, akwai takaitaccen bayani a kan abubuwan da Jaridun karshen mako na Nigeria suka wallafa.

Daga Jaridun Africa

Ranar Laraba a shirin karfe 0530 agogon GMT akwai takaitaccen bayani akan abubuwan da wasu jaridun kasashen Africa suka wallafa. Za a iya tuntubar mu a wannan addreshin na email: hausa@bbc.co.uk


Weather
 
 
 
Network Africa
Focus on Africa
Wasu shafunan da za'a iya zuwa
  Nigeria
  Gamji
  Allafrica
  Niger News: Kakaki
Babu ruwan BBC da abubuwan da ke kunshe a shafunan dake sama.
 Ana iya tuntubarmu ta
 Email:hausa@bbc.co.uk
 Ko a rubuto mana wasika ta
 wannan addreshin:

 Bush House,
 Room 122CB
 Strand,
 London WC2B 4PH

 Tel: + 44 (0) 20 7557 2516  Fax:  + 44 (0) 20 7240 4304

^^ Back to top
 Hausa
Shafin Farko | Labarai | Shirye-shiryen mako | Ma'aikata
© BBC World Service, Bush House, Strand, London WC2B 4PH, UK.
  Privacy Statement