BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta: 11 Mayu, 2010 - An wallafa a 07:26 GMT
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Jamiyyar Liberals dake Burtaniya zata yanke shawara a yau
 
Zaben Burtaniya
Shugabannin manyan jamiyyun siyasar Burtaniya ukku
Jamiyyar Liberal Democrats a Birtaniya ta bayyana cewa idan an jima a yau talata ne za ta bayyana jamiyya daya daga cikin jamiyyun Labour da na Conservatives wadda za ta hada kai da ita domin kafa gwamnati.

Jamiyyar ta gudanar da tattaunawarta ta farko a hukumance tare da jamiyyar Labour bayanda shugabanta, kuma Piraministan kasar Gordon Brown ya bayyana aniyarsa ta sauka daga mukaminsa cikin watanni masu zuwa.

Wakilin BBC ya ce Gordon Brown yayi karfin hali, ba kawai don tabbatar da jamiyyar Labour akan karagar mulki ba, har ma da sauya fasalin siyasar Birtaniya, ta hanyar hadin gwiwar da ba a taba ganin irinsa ba tun bayan yakin duniya na biyu.

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri