|
Nigeria na Fafatawa da Switzerland
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
A Nigeria ana gudanar da bukukuwan kawo karshen gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta yan kasa da shekaru goma sha bakwai.
A wasan karshe Nigeria zata kara da Switzerland domin tantance wanda zai lashe kofin. Domin samun kasar da zata zo ta ukku a wannan gasa, kasar Spaniya na karawa da Columbia. A jiya ne dai kungiyar wasan kwallon kafa ta Nigeria watau Green Eagles ta samu nasarar samun gurbin halartar gasar wasan kwallon kafa ta duniya da za a yi badi a Africa ta Kudu. |
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||