BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta:
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Birtaniya ta ce Al-Qaeda ta Raunana a Afghanistan
 
Osama bin Laden
Shugaban Kungiyar Al-Qaeda Osama bin Laden
Shugaban rundunar sojan Birtaniya, Sir Jock Stirrup, ya ce a halin yanzu, kungiyar Al-Qaeda ba ta gudanar da aikace aikacenta a cikin Afghanistan, kuma an tilasta mata ficewa daga kasar zuwa wani dan karamin tsuki a cikin kasar Pakistan.

Sir Jock Stirrup ya kara da cewa, gaskiya ne a cikin yan shekarun da suka wuce, ginshikan kungiyar ta Al-Qaeda sun fuskanci mummunan cikas. To sai dai ba wai an rabu da Bukar ba ne.

Wata kuri'ar neman ra'ayin jama'a da BBC ta shirya ta nuna cewa, yawan mutanen Birtaniya masu goyon bayan yakin da sojojin kasar ke yi a Afghanistan ya ragu.

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri