BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta: 06 Nuwamba, 2009 - An wallafa a 16:55 GMT
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Matsalar Tsaro Tsakanin Kasashen ECOWAS Ko CEDEAO
 
A yau ministoci da kuma jamian tsaro na kungiyar kasashen yammacin Afrika, watau ECOWAS ko CEDEAO, suka fara wani taro a Abuja, domin samar da hanyar da za su inganta tsaro a kan iyakokinsu .

Taron zai duba hanyoyin daukar matakan magance matsalolin safarar miyagun kwayoyi da safarar mutanen dake addabar yankin .

Mahalata taron za su kuma yi nazari a kan shawarwarin da jami'an tsaro na kungiyar suka bayar, a kan kafa wata rundunar ko-ta -kwana a yankin.

A farkon wannan makon ne jamian tsaron yankin da suka hada shugabanin yansanda suka gudunar da wani taron akan wanan batu

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri