BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta: 06 Nuwamba, 2009 - An wallafa a 20:00 GMT
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Palasdinawa sun Rusa Bangon Israila
 
Matasan Falasdinawa a Gabar Yamma ta Kogin Jordan sun kada wani sashe na bangon da Isra'ila ta gina da ya raba Isra'ilawa da Falasdinawa.

Matasan sun yi haka ne a wani bangare na bukin cika shekaru ashirin da kayar da bangon Berlin.

Matasa sun yi ta sowa suna Allahu Akbar a lokacin da daya daga cikin sassan bangon ya fadi.

A daya daga cikin abubuwan da suka rubuta a kwalaye, suna cewa ne, "Kowane bango, ko me tsawonsa, tilas sai ya rikito

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri