BBCHausa.com | Labarai | Zaben Burtaniya 2010 http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/cluster/index.shtml Ikon mallaka BBC 2009. BBC ba ta da wani alhaki a kan abin da ke cikin shafuna na waje da ba nata ba ha 2010-04-13T12:52:40+00:00 Ikon mallaka BBC 2009 : http://www.bbc.co.uk/hausa/institutional/rss.shtml#copyright BBCHausa.com hourly 1 2010-05-05T17:06:26+00:00 BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ http://www.bbc.co.uk/hausa/images/furniture/syndication/bbchausa_180x80.gif Yiwuwar samun majalisar da babu rinjaye http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/05/100505_uk_hungparlimt.shtml Yayinda a yau ake kawo karshen yakin neman zabe a burtaniya, tare da haramar kada kuri'a a ranar Alhamis. Akwai yiwuwar samun majalisar da babu rinjaye. 2010-05-05T16:49:01+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Nazari kan shirin zaben Burtaniya http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/05/100504_ukelection_background.shtml Zaben kasa baki daya wanda za a gudanar a Birtaniya ranar shida ga watan Mayu zabe ne wanda aka jima ba a ga irinsa ba. Kusan dukkanin manyan jam'iyyun na kokarin kafa sabon tarihi ne. 2010-05-04T18:44:51+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Jam'iyyar Labour ta kaddamar da yakin neman zabe http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100412_labourmanifesto_uk.shtml Fry ministan Birtaniya gordon Brown ya kaddamar da yakin neman zabe na jam'iyyar Labour. Inda yace fatansa shi ne na farfado da tattalin arzikin kasar. 2010-04-13T19:14:15+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Jam'iyyar Conservative ta kaddamar da yakin neman zabe http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100413_conservativemanifesto_uk.shtml Shugaban jam'iyyar Conservative David Cameron, ya kaddamar da manufofin yakin neman zabe na jam'iyyarsa. 2010-04-15T16:35:09+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Jam'iyyar Liberal Democrats ta kaddamar da manufofinta http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100415_livdemsmenifesto_uk.shtml Jam'iyyar Liberal Democrats ta kafa maradu hudu da take so ta cimma wa, idan ta samu shugabancin Burtaniya. 2010-04-15T15:40:21+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Nazari kan muhawarar karshe ta zaben Burtaniya http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100430_partiesdiscussion.shtml An gudanar da muhawarar karshe a Burtaniya tsakanin shugabannin manyan jam'iyyun siyasar kasar, Gordon Brown na Jam'iyyar Labour, da David Cameroon na Conservative da Nick Clegg na Liberal Democrats. 2010-04-30T15:12:26+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Sunayen jam'iyyun Burtaniya da Shugabanin su http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100413_parties_ukelections.shtml Akwai kimanin mazabu dari shida da hamsin a fadin Birtaniya wadanda za a gudanar da zabe a cikinsu a bana. 2010-04-13T12:05:49+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Yadda ranakun zaben suke http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100413_countdown_ukelections.shtml Firayim minista Gordon Brown ya tabbatar da cewa za a gudanar da zaben Birtaniya na gaba a ranar 6 ga watan Mayu. A wannan ranar ne ake saran fara kada kuri'a. 2010-04-15T13:28:29+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Jam'iyyun Burtaniya da akidun su http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/05/100504_ukparties_manifesto.shtml Yayin da ya rage saura kwanaki kadan al'ummar Birtaniya su kada kuri'unsu, manyan jam'iyyun siyasar kasar na ci gaba da kara azama wajen yakin neman zabe. 2010-05-04T09:51:52+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Shirin Zaben Birtaniya http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100406_shirinzabebirtaniya_srep.shtml Firayim ministan Birtaniya Gordon Brown, ya yanke shawarar cewa babban zaben kasar zai gudana nan da makonni hudu masu zuwa, wato a ranar shidda ga watan Mayu. 2010-04-06T13:44:30+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Yiwuwar samun ratayayyiyar majalisa a Birtaniya http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100412_hungparliament_uk.shtml Idan a misali aka sami ratayayyiyar majalisa bayan zabe mai zuwa, abubuwa da dama ka iya tasowa. 2010-04-15T12:43:21+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Tsarin dimokradiyyar Burtaniya http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/05/100505_uk_tsarinzabe.shtml Sabanin kasashen irinsu Amurka da Najeriya da sauran kasashe dake bin tsari irin na shugaba mai cikakken iko, Burtaniya tana bin tsari ne irin na majalisa. 2010-05-05T14:44:33+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Hoton bidiyon sanarwar zaben Burtaniya http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100406_brownvideo.shtml Firayim ministan Burtaniya Gordon Brown, ya yanke shawarar cewa babban zaben kasar zai gudana nan da makonni hudu , wato a ranar shida ga watan Mayu. 2010-04-06T13:52:53+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News Yadda ake zabe http://www.bbc.co.uk/go/wsy/pub/rss/1.0/-/hausa/news/story/2010/04/100413_voting_ukelections.shtml Akalla cibiyoyin kada kuri'u dubu arba'in da biyu a fadin Birtaniya za su bude, yawancin su a makarantu da kuma Unguwanni, tun daga karfe bakwai na safe. 2010-04-13T11:18:20+00:00 text/plain ha BBCHausa.com http://www.bbc.co.uk/worldservice/hausa/ Story, News