BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
  BBC Hausa A Karkara
An sabunta: 25 Oktoba, 2009 - An wallafa a 18:37 GMT
 
Allon dake alamta garin Shiroro Kan hanyar Zuwa Erena
A ranar Litinin tara ga watan maris na shekarar 2009 ne sashen Hausa na BBC ya kaddamar da shiri na musamman na rangadin yankunan karkara inda ta je jihohi 11 a cikin kwanaki 21.
 
Wani Rakumi A Jaye
 
A rana ta goma na rangadin BBC Hausa a karkara, tawagar ta ya da zango ne a kauyen Daba dake karamar hukumar Maiaduwa ta jihar Katsina.
 
Tawagar BBC Hausa a karkara ta ziyarci jihar Jigawa, jihar da kiddiga ta nuna cewar tana daga cikin jihohi goma da suka fi fama da talauci a Najeriya.
 
A rana ta goma sha biyu na rangadin BBC Hausa a karkara, tawagar ta ziyarci kauyen Siyori na karamar hukumar Garki a cikin jihar Jigawa.

 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri