|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
BBC ta dauki amfani da harshe irin yadda ya dace a aikin watsa labarai da muhimmancin gaske. Shi ya sanya ta tashi tsaye wajen
ganin a koyaushe ma'aikatanta suna la'akari da haka a aikinsu.
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Sanin nahawun harshen da kake magana da shi babban jagora ne wajen isar da sakon da kake son isarwa.
|
Aiki da ka'idojin rubutun Hausa yana taimakawa matuka wajen saukaka karatu, da gane abin da kai kanka kake cewa.
|
Babban abin da fassara ke bukata shi ne lakanta sosai ta harsunan guda biyu. Hakan zai tabbatar ba ka bar baya da kura ba.
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||