'Rage cin nama zai janyo wadatar abinci'

2 Satumba 2014 An sabunta 11:14 GMT

Rage cin nama, da yawan abincin da ake zubarwa, na daga cikin hanyoyin samun wadatar abinci da kuma kauce wa mummunan sauyin yanayi.

A cewar masu bincike a jami'ar Cambridge a Birtaniya, yawan cin naman da ake yi a kasashen yamma, zai janyo raguwar dazuzuka da gurbatacciyar iska.

Ga rahoton Jimeh Saleh