Bidiyo: Bayani kan cutar Ebola

13 Agusta 2014 An sabunta 12:22 GMT

Fiye da mutane dubu daya ne suka rasa rayukansu a yammacin Afrika sakamakon cutar Ebola, wadda a baya-bayan nan ta bulla a Najeriya.

Taba gawar mamaci wanda ya mutu ta hanayar ebola na janyo kamuwa da cutar.