Amsoshin Takardunku 05/07/14

4 Yuli 2014 An sabunta 18:35 GMT

A filin na wannan makon da Aminu Abdulkadir ya gabatar, zaku ji tarihin Shugaban kungiyar Islama ta ISIS, Abubakar Al Bagadadi.