Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taron kan cutar Ebola a Accra

2 Yuli 2014 An sabunta 17:20 GMT

Hukumar lafiya ta duniya WHO na taron gaggawa a Ghana, domin tattauna cutar Ebola da ministocin 11 na yammacin Afrika.