BBC navigation

Yaki da Al-Shabab a Somalia

An sabunta: 28 ga Maris, 2014 - An wallafa a 12:34 GMT

Garmaho

Afrika na yaki da kungiyar AlQaeda. Dakarun gwamnatin Somalia na cikin masu yaki da ita tare da gudunwumar sojin Uganda.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Afrika na yaki da kungiyar AlQaeda. Dakarun gwamnatin Somalia na cikin masu yaki da kungiyar.

Sojin Somalia na da jarumta, amma a wasu lokutan basu da biyyaya kuma suna karancin makamai.

Dakarun Uganda sun ba zama don taimakawa wajen kawar da Al-Qaeda.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.