BBC navigation

Tunawa da Nelson Mandela

An sabunta: 5 ga Disamba, 2013 - An wallafa a 23:49 GMT

Garmaho

Ana alakanta baki dayan kawo karshen mulkin wariyar launin fata a Africa ta kudu, tare da komawar kasar turbar dimokuradiyya cikin ruwan sanyi a kan mutum daya, wato Nelson Mandela.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Ana alakanta baki dayan kawo karshen mulkin wariyar launin fata a Africa ta kudu, da kuma komawa turbar dimokuradiyya cikin ruwan sanyi a kan mutum daya tak, wato Nelson Mandela.

Tarihin wannan mutum ya sauya yanayin siyasar kasar, kuma al'amari ne da aka yi ta yabawa a fadin duniya ta hanyoyi daban- daban

A birnin Delhi na India, titin da aka yiwa lakabi da Titin Nelson Mandela, na dauke da wani kanti na saida alawa.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.